NECO 2022 IGBO/YORUBA/HAUSA ANSWERS
YORUBA OBJ:
1-10: BCEBCADEBA
11-20: ABABBCEEAE
21-30: CDBBEDCABB
31-40: BECECAAACD
41-50: BEEDDBDBEC
51-60: AB-AEEBCAD
__________________________
IGBO OBJ:
1-10: CEBAECCDBD
11-20: DDBABAECCC
21-30: BDAECDCEBC
31-40: ABEBBCCBCC
41-50: BCCBEABDAE
51-60: EDBEACCDBA
___________________________
HAUSA OBJ:
1-10: BACECACEAB
11-20: BCDBBAADCC
21-30: CBBBAECDBE
31-40: ECABDAEBAB
41-50: ECDACBBCED
51-60: CBDDDDCDED
+++++++++++++++++++++++++++++++++++++++++++++++++++++++++
YORUBA
(2)
Another Version of of No 2 and 9
___________________________________________
(5)
__________________________________________
(9)
_____________________
11)
Awọn ọba Oyo atijọ jẹ alagbara ati ro pe wọn jẹ finds ti awọn oriṣa Ọkan ninu awọn alagbara julọ ọkunrin ni Sango, ti o jẹ kẹta lati jọba. O je alagbara ni ogun, gba Elo iand fun Oyo. Nibikibi ti awọn ọkunrin rẹ lọ ti wọn bẹru. Ijoba Oyo di olowo, awon eniyan re si feran Sango. O bẹrẹ lati kọ ẹkọ nipa idan ati awọn oogun ajeji. Awon eniyan so wipe o le da ãra ati mànàmáná 1f ti ko ba ro enikeni lojo kan, eni naa yoo ba ile re jo nitori manamana ojiji. Boya ifẹ rẹ si idan jẹ ki Sango ko mọ ti owú ninu hbome rẹ Owú jẹ ibi, ati pẹlu idán o mu ajalu ba Sango ati awọn ara ile rẹ.
___________________________________________________________________
========================================================================
IGBO
(3,5,8,10)
_______________________________________
(7)
==========================================================================
HAUSA
(3)
(3a)
Aikatau, su ne kalmomin da ke nuni zuwa ga wani aiki idan aka furta su. wasu kuma suka ce, aikatau su ne kalmomin da ke maganar aiki a cikin jimla. Kalmomi irin su ci, sha, gudu, zama, kiɗa, girki, da sauransun dukkansu aikatau ne.
(3b)
(i) Aikatau So-Karɓau
Misali
-Basiru ya nome gonarsa.
-Bala yana karanta littafi.
(ii) Aikatau Ƙi-Karɓau
Misali
-Ɗanmakaranta ya yi karatu.
-Maryam takan yi barci.
___________________________________________
(5i)
/kw/
-Leɓantaccen Bahanɗe
Suna ne na baƙin da ake fara wa da yin furucin hanɗawa, sannan kuma a goyo shi da furucin leɓawa ta hanyar kewaye laɓɓan.
-Misaliin /kw/ kamar a cikin kalmomin kwakwa, Dakwa, Lakwaya, kwashe, Kwatarkwashi da makamantan su.
(5ii)
/gw/
-Leɓantaccen Bahanɗe
Suna ne na baƙin da ake fara wa da yin furucin hanɗawa, sannan kuma a goyo shi da furucin leɓawa ta hanyar kewaye laɓɓan.
-Misalin gw/ kamar yadda take zuwa a cikin kalmomin lagwada, Gwanja, gwanda, gwagwaruma, gwaɓi da makamantan su.
(5iii)
/gy/
-Ganɗataccen Bahanƙe
Suna ne na baƙin da doron harshe yake haɗewa da hanɗa sannan kuma sai gaban harshe ya ɗaga sama doshi ganɗa.
-Misalin /gy/ kamar yadda take zuwa a cikin kalmomin gyale, gyatuma, gyartai, gyauro, gyauto da makamantan su.
(5iv)
/ƙy/
-Ganɗataccen Bahanƙe
Suna ne na baƙin da doron harshe yake haɗewa da hanɗa sannan kuma sai gaban harshe ya ɗaga sama doshi ganɗa.
-Misalin /ƙy/ kamar yadda take zuwa a cikin kalmomin ƙyaure, ƙyama, ƙyanda, ƙyasbi, ƙyalƙyali da makamantan su.
___________________________________________________
(10)
(14)
Categories: NECO